MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KWANAKI 6 KENAN HAR YANZU BAI TASHI DAGA BARCI BA – YAN SANDA KAN MAIGARKUWA DA MUTANEN DA YA SHA TRAMADOL

Daya daga cikinsu yayi kokarin guduwa kan babur amma ya fara tangadi yayinda yake kokarin tayar da babur kuma ya fara bacci. Sauran abokan aikinsa sun sha. Jami’an yan sandan sun ga kwayar Tramadol 400mg a cikin aljihunsa wanda yasa ake kyautata zaton cewa ya sha kwayar kafin zuwa aikin. Kwanaki 6 kenan har yanzu bai tashi daga barci ba – Yan sanda kan maigarkuwa da mutanen da ya sha Tramadol Kakakin hukumar yan sandan jihar, Mr Femi Joseph, wanda yayi magana da manema labarai ranan Juma’a ya ce har yanzu bai tashi daga barci ba. Yace: “Har yau (Juma’a) ba i tashi daga barci ba. Da yiwuwan ya debi kwayan sosai. Mun yi iyakan kokarinmu na tayar da shi amma mun gaza.”

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-08-11 — 2:19 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme