MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Kungiyar Matasa Masu Aikin N-Power Ta Kasa Za Su Yi Taron Gangamin Nuna Goyon Baya Ga Shugaba Buhari A Abuja

Kungiyar Matasa Masu Aikin N-Power Ta Kasa Za Su Yi Taron Gangamin Nuna Goyon Baya Ga Shugaba Buhari A Abuja

Kungiyar Matasa “N-Power Youth Council Of Nigeria” Masu Aiki Karkashin Shirin nan Na Samarwa Matasa Aikin “N-power” Wanda Gwamnatin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Ta fito Da shi, Suna Shirye-Shiryen Gangamin Nuna Goyon Baya Na Matasa Dubu Dari Biyar Ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.

Shugaban Kungiyar, Comr Gabriel Clinton Ne Ya Bayyana Haka Yayin Wani Zama Da Shugabanin Kungiyar Suka yi Da Daya Daga Cikin Iyayen Kungiyar Na Kasa Dr Princess Henry Okafor A Babbar Birnin Jihar Imo Wato Owerri.

Image may contain: 5 people, people standing

An Gudanar Da Taron Ne A Makon Da ya Gabata, Inda Dukkanin Shugabannin Kungiyar Daga Jihohin Nijeriya Suka Zauna A Birnin Owerri Na Jihar Imo.

KARANTA: SHUGABA BUHARI YAYI KARIN ALBASHI GA MA’AIKATAN N-POWER DAGA DUBU 30,000 ZUWA

Yayin hira Da Manema Labarai, Shugaban Yace Sune Ya Kamata Sufra Nuna Goyon Bayansu Ga Shugaba Muhammadu Buhari, Duba Da Irin Aiyukanyi Da Shugaban Ya Samar Kai Tsaye Ga Matasan Najeriyya.

Uban Kungiyar Dr Princes Henry Okafor, Ya Bayyana Jin Dadin sa Da Wannan Tunani Da Matasan Suka yi, Inda Ya yi Alkawarin Baiwa Kungiyar Dukkanin Wani Hadin Kai Da Goyon Baya, Kuma Ya yi Alkawarin Sada ‘Yan Kungiyar da Shugaba Buhari.

Dr Princes Henry Okafor, Ya ce Muddin Matasan Suna So Shirin Na Npower Ya Dore Dole Sai Sun Sake Goyawa Shugaban Kasa Baya, Ta Hanyar Zabarshi A Zango Na Biyu.

A madadin daukacin ma’aikatan Mujallarmu da wakilan mu na ko ina a fadin Duniya da ma wasu jama’a da ke turo mana labarai domin ganin cigaban fadada ayyukan shafin watsa labarai na Mujallarmu.

Shafin Mujallarmu da dauke da mabiya sama da dubu dari Biyu (200,000) a kowane wata da suke shiga sashen labaran mu domin duba abubuwan da Duniya ke ciki a kowace rana.

mu na kira ga daukacin jama’a da su bamu shawarwari domin ganin lamuran mu sun inganta.

Allah taimake mu baki daya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Mujallarmu.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/mujallarmu

Twitter: https://twitter.com/mujallarmu

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Sababbin fina finan Hausa Cikin sauka sai kuyi downloading App na Mujallarmu Tv a nan:
Download Mujallarmu TV (284 downloads)

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-06-02 — 1:14 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme