MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KISAN KIYASHI: SAMA DA ‘YAN GUDUN HIJIRA 300 KE ZAUNE A DAMBA, GWAMNATI BA SAN DA SU BA!

‘Yan gudun hijira Maza da mata Yara da mata tsoffi ke zaune da wani yanki na Damba a cikin garin Gusau.

‘Yan gudun hijirar da da yawansu ya Kai 300 da suka fito Daga karamar Hukumar mulkin Bungudu, akalla sun shafe sama da Shekaru uku suna gudun hijira a cikin unguwar Damba.

A HARBE DUK WANI DAN TA’ADDA DA’A KAMA DAUKE DA BINDIGA — GWAMNAN ZAMFARA

zantawarmu da su, lokacin da kungiyar Victims Of Violence Charity Foundation ta kawo masu tallafi, sun tabbatar muna da cewa, in ka Debe wannan kungiya da ta kawo masu dauki a shekarar da ta wuce, yau sama da shekaru uku su ke gudun hijira a wannan wuri, amma Gwamnati ko wata kungiya bata taba kawo masu dauki ba, Duk da fama da rashin Lafiya, abinci da rashin matsugunnin da su ke fama da shi.

‘yan gudun hijirar sunyi Kira ga Gwamnatin jahar Zamfara da ta tarayya da sauran kungiyoyi. Da su kawo masu dauki.

 

Domin Kallon Sababbin fina finan Hausa Cikin sauka sai kuyi downloading App na Mujallarmu Tv a nan:
Download Mujallarmu TV (284 downloads)

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-06-10 — 11:46 am

1 Comment

Add a Comment
  1. Salam dafatan kana lpa yaibada matsalardatike wlh karancin sha awa dakoma kankarciwar gaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme