MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KARANTA KAJI: Yadda Ganin Bidiyon Jaruma Sadiya Kabala Ya Kusan Sanya Shugaba Buhari Zubar Da Hawaye

Karanta Kaji:Yadda Ganin Bidiyon Jaruma Sadiya Kabala Ya Kusan Sanya Shugaba Buhari Zubar Da Hawaye.

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Tauraruwar Fina finan hausa,Sa’adiya Kabala tayi kukan murnar nasarar shugaban kasa Muhammadu Buhari  a zaben 2019 da ya sake lashewa inda ta tayashi murna.

Bidiyon kukan nata ya dauki hankulan jama’a sosai inda me magana da yawun kwamitin yakin neman zaben shugaba Buharin,Festus Keyamo ya saka shi a shafinsa na tuwaita ya bayyana cewa irin wannan soyayyar ba’a sayenta da kudi.

Bashir Ahmad wanda shima hadimine ga shugaban Buharin ya bayyana cewa shugaban kasa yaga bidiyon kukan na sa’adiya Kabala kuma shima kadan ya rage ya zubar da hawaye,ya kara da cewa,Buharin yace nima ina son su,shugaban na son mabiyan shi kamar yanda suma suke son shi kuma yana musu godiya da fatab alkhairi.

 

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2019-03-01 — 2:47 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme