MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KARANTA KAJI: WATA BAIWAR ALLAH TA MUSULUNTA A DALILIN JARUMA NAFISA ABDULLAHI

                     Wata Ta Musulunta A Dalilin Jaruma Nafisa Abdullahi

Tauraruwar finafinan Hausa, Nafisa Abdullahi na ci gaba da samun yabo daga masoyanta akan rawar ganin da ta taka a sabon fim dinta na Yaki A Soyayya, inda cikin masoyanta wani ya bayyana mata cewa wata ta musulunta saboda ita.

Nafisar ta bashi amsar cewa, “Allahu Akbar! Ta ya ya za’ayi na ganta?

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2019-01-06 — 12:33 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme