MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KARANTA KAJI: MESUT OZIL YAZAMA DAN KWALLO NA BIYU MAFI TSADA A INGILA A KAKAR PREMIER LEAGUE TA BANA

Mesut Ozil Yazama Dan Kwallo Na Biyu Mafi Tsada A Kakar Premier League Ta Bana.

Marubuci:Haruna Sp Media

Kungiyar kwallon kafa ta Ingila Arsenal ta bayyana cewa a kakar Priemier League ta bana babu dan wasa mafi tsada kamar tsohon dan kwallon ta Alexis Sanchez ,daya koma kulob din Manchester United acikin satin daya gabata.

Inda kuma a yanzu Mesut Ozil shine sahun mutum na biyu da ake biya albashi mafi tsoka a Ingila.

Dandalin Mujallarmu, tayi kokarin kawo muku adadin kudin da ake biyan ‘yan wasan biyu kamar haka.

1.Alexis Sanchez Euro miliyan 350,000

2.Mesut Ozil         Euro miliyan 300,000

Idan muku manta shekarar data gabata babu dan wasa mafi tsada kamar dan wasan Kungiyar kafa ta Manchester United Paul Pogba inda farashin sa yakai kimanin Euro miliyan 290,000.

 

(Visited 1 times, 1 visits today)
Updated: 2018-02-02 — 6:15 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme