MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KARANTA KAJI: MAGU YAYIWA KOTU ALKAWARIN DAWO DA TSOHUWAR MINISTAN KUDI DIEZANI NIJERIYA CIKIN KWANAKI UKU

Nayiwa Kotu Alkawarin Dawo Da Tsohuwar Ministan Kudi Diezani Nijeriya Ciki Awonni 72-Inji Ibrahim Magu

Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta ce zata yi biyayya ga umarnin alkali a kan gabatar da tsohuwar ministar man fetur, Diezani Allison-Madueke, a gaban kotu cikin sa’o’i 72. Mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, ne ya sanar da hakan yayin wata tattaunawa da manema labarai yau, Laraba, a Abuja.

A jiya, Talata, ne jastis Valentine Ashi, alkalin wata kotun gwamnatin tarayya dake zamanta a Apo, Abuja ya bawa EFCC umarnin gabatar masa da Diezani cikin sa’o’i 72.

Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta ce zata yi biyayya ga umarnin alkali a kan gabatar da tsohuwar ministar man fetur, Diezani Allison-Madueke, a gaban kotu cikin sa’o’i 72.

Mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, ne ya sanar da hakan yayin wata tattaunawa da manema labarai yau, Laraba, a Abuja. A jiya, Talata, ne jastis Valentine Ashi, alkalin wata kotun gwamnatin tarayya dake zamanta a Apo, Abuja ya bawa EFCC umarnin gabatar masa da Diezani cikin sa’o’i 72.

 

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-12-06 — 3:34 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme