MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KARANTA KAJI KOTU TA YANKE HUKUNCIN KISA TA HANYAR RATAYA GA SHUGABAN WATA KUNGIYA A KASAR NAM

WATA KOTU A BAYALSA TA YANKE HUKUNCIN KISA GA WANI SHUGABAN MATSAFA

Daga Auwal M Kura
31/03/201

Wata Babbar Kotun Tarayya Dake Yanaguwa Babban birnib Jahar Bayelsa Ta Yankewa Wani Matashi Shugaban Kungiyar Asiri Mai Kimanin Shekaru 38 Mai Suna Diepreye Sunday Olayo Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya.

Mai Shari’a Justice Emmanuel Ogola Shine Ya Yanke Hukuncin Bayan Kotun Ta Kama Olayo Dumu Dumu Da Laifin Kashe Wani Mutum Mai Suna Ilebiri, a Watan Satunbar Dubu Biyu Da Sha Dayai, 2011, A Anguwa Ebis Mechanic road,dake Amarata, a Yanaguwa.

Olayo, Dai Yana Shugabantar Kungiyar Asiri Greenlanders cult Ya Harbi Ilebiri,Ne Saboda Yakinin Da Yake Dashi Matukar Ya Harbshi Zai Zama Jagoran Babbar Kungiyar Asiri Ta Jahar

Da Yake Gababatar da karar , Mai Gabatar Da Kara Andrew Seweniowo Ya Gabatarwa Kotun Shedu Sha Uku 13 Wadan Da Suka Tabbatar Da Cewa Olayo Shiya Kashe Ilebiri.

Inda Mai Shari’a Ogola Bayan Dogon Nazari Da Da Kuma Duba Kundin Shari’a Da Shaidu Suka Kara Tabbatar Da Kama Olayo Da Laifin Kisa, Kuma Nan Take Mai Shari’a ogalo Ya Yanke Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Ga Mai Laifin, Sai Dai Yace Zasu Iyya Daukaka Kara Idan Basu Yarda Da Hukuncin Kotun Tasa Ba.

Sai Dai Yan Uwan Olayo Sun Bayyana Wannan Hukuncin A Matsayin Zalunci Inda Sukace Don Anga Basu Da Kudi ne Shiyasa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-03-31 — 5:48 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme