MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KARANTA KAJI: Gaskiyar Magana Game Da Batun Rigimar Nafisa Abdullahi Da Rahma Sadau Akan Saurayi

Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Maida Martani Kan Rigimar Ta Da Rahma Sadau Akan Saurayi:Karanta Kaji

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Bayan da wani shafin watsa labaran fina finan Hausa ya wallafa cewa, manyan taurari biyu watau Nafisa Abdullahi da Rahma Sadau sunyi fada akan saurayi,Nafisar ta mayar da martani akan wannan labari.

A wani martanin na daban kuma bayan da wata ta tambayi Nafisar cewa wai kunyi fada akan saurayi?

Sai Nafisar ta bata amsar cewa,toh ban sani ba dai,gani nayi kawai ni so nake ma in tambaya,cha charĀ  baki ne,ko kuma gisha ne.

A makon daya gabata dai mun ga wani rubutun Nafisar da take caccakar wata data bayyana a matsayin me kokarin bin samarin wasu duk da tana nuna cewa ita tana da Aji,Sai dai Nafisar bata bayyana ko da wa take ba.

Wannan ya nuna cewa Nafisa da Rahma basu da wata rashin jituwa kan saurayi me yiyuwa gidan jaridar yanar gizo sun gina labarin sune kan waccan magana da Nafisa tayi kurman baki ba tare da ta kama suna ba.

 

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2019-03-01 — 3:03 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme