Kadaria Ahmed ya gabatarda Ministan kudi Mrs. Kemi Adeosun, da shugaban FIRS, Mr. Tunde Fowler da sauransu a tattaunawar dasukayi a gidan Talabijin akan VAIDS

Domin himmatuwar tabbatar da ya kasa sun yi aiki ga dokar (VAIDS) kafin karshen 31 ga watan march. an karfafama masu biyan kudin harajin dake kasarnan da suci gaba da biyan kudin su kamar yadda suka saba, wanda suka fara tun 1st july 2017. a wannan karshen, kadaria ahmed ministan kudi mr. kemi adeosun, shugaban FIRS MR. Tunde fowler, masu bin kadun labarai, yan jaridu, acikin tattaunawar da sukayi a talavision kan shirin, wadda ta gudana a CHANNEL TV da karfe 8pm ranar laraba 7th october, 2018. ministan ya bayyana yan nigeria kashi shidda cikin darine kadai suke tura haraji, adadin kudaden da ake bukata wurin kididdige dubarar yana karuwa. idan akayi tambaya akan yadda za’a cigaba da dabarun karbar haraji musamman duba zuwaga dokokin haraji kowane lokaci suna kasancewa. ta bayyana cewa karuwar samun bayanai ta hanyar BVN da kuma AUTOMATIC EXCHANGE OF INFORMATION SCHEME tare da tarayyar turai tareda sauran kashen duniya masu ruwa da tsaki sun saukaka hanyar samun kudin shiga dakuma samarwa mazauna nigeria da kuma yan wajen nigeria , an gabatar da tambayoyi akan yadda akan amfanin hada bayanan, da kuma kalubalen rashawa a cikin MDA’S wanda ya kunshi masu karbar haraji basu tura masu. shugaban FIRS, mr. tunde fowler, ya tabbatarwa masu sauraro cewa wadannan bayanan da aka ansa . sannan yakara da cewa FIRS ta bunkasa kimiyya, da wannan hukumar take nema don kirkiro masu karbar kudin haraji na takardun kudin a hannu donmin rage matsalolin da ake samu dakuma kara inganta karbar harajin. “agareni, wannan kusan gina kasane,” ministan kudin” dolene murage dogaro da man fetur. wannan ne abunda yakamata muyi, wanda zai taimaki wannan kasa “.
dubarun na VAIDS zasu hada da kungiyoyi, daidaiku, hukumomi,MDA’S dakuma yankasuwa masu zaman kansu, sannan akwai matsaloli ga duk wandanda suka shiga wadanda basu amfana da lokacinba, wanda zai kare a 31 ga watan march, 2018.

This website uses cookies.