MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

ILIMI RAYUWA: KALLI HOTUN WATA TSOHUWA MAI KIMANIN SHEKARU 95 DATA KOMA FIRAMARE

Girma Baya Hana Neman Ilimi Ta Kowace Siga-Cewar Tsohuwa ‘yar Shekara 95 Data Makaranta Aji Daya A Firamare

Masu iya magana sukan ce gemu dai baya hana neman ilimi. Wannan karin maganar ya yi dai-dai da abinda ya faru a rayuwarta wata dattijuwa da ta bai wa mutane mamaki sosai yayin da ta koma makaranta duk da tsawon shekarunta. Wata dattijuwa ‘yar kasar Kenya, Chebelina mai shekaru 95 da bawa mutane mamaki bayan hotunan ta sanya da kayen makaranta ya bazu a kafafen sada zumunta na zamani da wasu kafafen watsa

ta bayyana cewa labarin Chebelina ya bazu ne a Kenya bayan hotunan ta sanye da kayan maranta a cikin aji ya bazu. Wani sako da aka wallafa a Facebook ya ce: “Sunan ta Chebelina Mukomuga. Ta yi kiyasin cewa an haife ta a shekarar 1923 kuma abinda ta aikata ya nuna cewa tsufa ba dalili bane da zai hana mutum cimma abinda ya ke son yi a rayuwa, misali koyon rubutu da karatu.

 

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-12-04 — 2:50 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme