MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

IKON ALLAH: Wani Babban Gulbin Ruwa A Kasar Rasha Ya Rikida Ya Koma Na Jini-Duba Hotuna

Allah Mai Iko: Wani Babban Tafkin Ruwa A Kasar Rasha Ya Rikida Ya Koma Na Jini

Wani labari mai cike da ban al’ajabi da muka samu shine na mutanen wani kauye dake kasar Rasha sun tashi sun ga ruwan koramarsu ya gurbace ya koma jini maimakon ruwa da sanyin safiya.

Wannan abin al’ajabi dai kamar yadda majiyar mu ta bayyana mana ya faru ne a wani gari da ake kira Norilsk a kasar Rasha a wata korama da ake kira Daldikhan na daya daga cikin garuruwan kasar. Allah-mai-iko: Wata koramar ruwa ta rikide ta koma ta jini a kan idon al’umma a Rasha

Mutanen wannan yankin sun shaida cewa, lafiya kalau suka kwana,ma’ana ruwan yana lafiya kalau amma wayewar garin ke da wuya suka tarar da ruwan ya gurbace ya koma na jini maimakon Ruwa.

A duniya a har yanzu, akwai abun mamaki da abun al’ajabi da suke faruwa kullum komai da yake faruwa a Najeriya da kasashen waje, Ubangiji yana da ilmi da su.

Ga dai wasu daga cikin hotunan:

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2019-01-13 — 10:50 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme