MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

GWAMNATIN JAHAR KADUNA TAYIWA MASU ANWANNIN JAHAR KARIN KUDIN ALAWUS

GWAMNATI JAHAR KADUNA TA KARAWA MASU ANGUWANNI ALAWUSDINSU A JAHAR.

Daga Auwal M kura

13/04/2018

A Yunkurin Gwamnatin Jahar Kaduna Na Inganta Walwala Da Natsuwa Na Sarkunan Gargajiya Dake Jahar,

Gwamnatin Jahar Kaduna ta Bayyana Karawa kananan Sarakuna(masu anguwanni) Albshinsu Ko Kuma Alawus Na Wata Wata Da Gwamnatin Ta Dauki Aniyar Karawa, Daga Dubu Goma(10,000 )Da Ake Biyansu Izuwa Dubu Sha Bakwai(17,000).

Da Yake Bayyana Hakan A Ranar Laraba 11/04/2018 Ga Manema Labarai Kwamishinan Kananan Hukumomi Na Jahar Kaduna Farfesa Kabiro Mato , told newsmen in Kaduna “Yace Gwamnatin Jahar Ta Kaduna Tayi Wannan Kari Duba Ga Irin Kokarin Da Shuwagabani Na Gargajiya Suke Takawa Wajan Zaman Lafiya Da Kiwon Lafiya,

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-04-13 — 5:17 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme