MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

GULMA: MUTANE NATA RADE-RADEN CEWA ZAHRA BUHARI NA DA CIKI-(Hotuna_)

Dandalin Ma’aurata: Mutane na ta rade-radin cewa Zahra Buhari na da ciki (hotuna)

Bayan billowar wani sabon hoton yar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra Indimi, mutane da dama sun yanke cewar tana dauke da juna biyu.
                 
Ana ta rade-radin cewa Zahra Indimi wacce ta halarci taron bude gidan kwalliya na yar mataimakin shugaban kasa, Kiki Osinbajo na sauraron dan ta na fari tare da mijinta Ahmed Indimi.
Wani shahararren mai daukar hoto na Najeriya ne ya dauki hoton yar shugaban kasar wanda ya janyo cece-kucen sannan an dauki hoton ne tana sanye da wani bakin dogon riga da hula da ya dace da shigar.
 
Sakamakon cikowar da fuskar ta tayi a cikin sabon hoton, yasa mabiyanta a shafin Instagram da dama Sun yanke hukuncin cewa tana dauke da juna biyu.
Wata matashiya tace: “Hahhahahhahha Zarah wannan juna biyun ya nuna a jikin ki… gwanda ma ki fara shirya mashi.
Ina zamuje mu haihu? Don Allah karda kisa US ciki saboda bazan je chan ba.” Ga sharhin da mutane suka yi a kai:

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2017-09-15 — 10:31 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme