MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

EL-RUFA’I YAYI BAYANI KAN KIN AMINCEWAR MAJALISA KAN CIYO BASHI A JAHAR,WANDA YACE SUN CIKA DUK WASU SHARUDA

YANZU DAI AL-UMMAR JAHAR KADUNA SUN GANE MAKIYANSU – EL-RUFA’I

Daga Auwal M Kura

Gwamnan Jahar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-rufa’i Ya Yayi Karin Haske Game Da Ciwo Bashin Da Jahar Zatayi ,Wanda Majalisar Dattijai Taki Amincewa Dashi,

Da Yeke Karin Haske Gwamna El-rufa’i Ya Bayyyana A Shafinsa Na Facebook Cewa”Babban Bankin Duniya ba haka kawai ta amince za ta taimake mu ba, sai da ta duba dokokin da muka yi, da asusun jiharmu da kuma ayyukan da muka yi a Jihar Kaduna. Bayan nan ne ranar 20 ga watan Yuni, 2017, Babban Bankin Duniyan ta sanar da cewa ta amince za ta ba Jihar Kaduna bashin Dala miliyan 350 amma kuma sanatoci ukun da ke wakiltar jihar sun hana samun wannan bashin da za a yi amfani da shi wurin yin ayyukan da za su kawo cigaban al’umma. Yanzu dai ya kamata al’ummar Jihar Kaduna su gane marasa son jiharsu ta cigaba

Updated: 2018-03-31 — 3:09 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme