MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DUBA KAGA: JERIN SUNAYEN KASASHE 3 DAKE FAMA DA MATSANANCIN TALAUCI A DUNIYA

                      Jerin kasashen da su ka fi fama da talauci a Duniya

A jerin Kasashen da su kowane fama da talauci a Duniya, Kasashen Afrika ne a kan gaba,kasar farkon da ke wajen Afrika da za a fara cin karo da ita, ita ce Haiti.

Majalisar dinkin Duniya ta fitar da wannan rahoto kwanaki. Ana fama da matsanancin talauci a Yankin Afrika A jerin dai ba a kawo irin su Kasar Sudan ta kudu da Yemen ba saboda halin tashin hankalin da Kasashen ke ciki.

1. Kasar Central Africa Jamhuriyyar Kasar Central Africa ce kan gaba wajen fama da tsananin talauci inda sama da kashi 90% na kasar ke fama da yunwa da rashin muhalli. Kasar na fama da tsananin kazanta da matsalar rashin aikin yi.

2. Kasar Burundi Kasar Burundi tana cikin wani mawuyacin hali inda sama da kashi 90% na kasar ba su da abinci kuma ba su iya mallakar $2 a duk rana ta Allah. Yanzu haka dai mutane da dama sun bar Burundi sun koma wasu Kasashen.

3. Kasar Congo Kasar Congo tana gaba a wannan jeri duk da irin albarkatun da Allah yayi mata. Mutanen da ke more rayuwa a Kasar Congo ba su wuce kashi 1% cikin 100 ba.

Bayan nan kuma kasar na cikin inda su ka fi hadari a Duniya.

Domin Kallon Sababbin fina finan Hausa Cikin sauka sai kuyi downloading App na Mujallarmu Tv a nan:
Download Mujallarmu TV (2388 downloads)

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-08-07 — 6:00 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme