MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DUBA KAGA: JERIN SUNAYEN JIHOHI 15 DA AKE SARAN ZASU BAWA SHUGABA BUHARI CIWON KAI A ZABEN 2019

           Ko Ya Zaben Shugaba Buhari Zai Kasance A Jihohin Nan 15 A 2019

Yayin da babban zabe na game gari a Najeriya ya rage ‘yan watanni kacal a gudanar da shi, yanzu haka dai kakar siyasa tuni ya dauki zafi inda ‘yan siyasa suka dukufa wajen ganin sun shirya tsaf kafin zuwan zaben a dukkan matakai.

Haka lamarin yake ma dai a matakin shugaban kasa inda tuni shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana aniyar sa ta sake tsayawa takarar shugaban kasa a zaben na 2019.

Jerin hajoji 15 a ake tunanin za su ba Shugaba Buhari matsala a zaben 2019 Sai dai masu fashin baki akan al’amurran yau da kullum na ganin cewa zaben na shugaban kasa zai dauki zafi sosai kuma lamarin za’a iya cewa tamkar mace mai ciki ce da ba’a san me zata haifa ba.

Dandalin Mujallarmu dai ta yi dogon nazari inda ta jeranto mana wasu daga cikin jahohin da ake tunanin za su iya ba shugaba Buhari matsala a zaben mai zuwa:

1. Abia

2. Akwa Ibom

3. Anambra

4. Bayelsa

5. Benue

6. Cross River

7. Delta

8. Ebonyi

9. Enugu

10. Edo

11. Imo

12. Kwara

13. Plateau

14. Rivers

15. Taraba

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-08-06 — 6:20 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme