MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DUBA KAGA: HOTUN TSOHON DA YAYI SHEKARU 145 A DUNIYA

Duba Kaga Hotun Tsohon Da Yayi Shekaru 145 A Duniya. 

Marubuci:Haruna Sp Dansadau. 

Wani Saurayi maisuna Ikenna Ofodile ya watsa hotunan kakansa akan shafin sa na sada zumunta facebook. 

Kamar Yadda Ikenna ya rubuta a facebook din, yace wannan tsohon shine wanda ya haifi mahaifin sa kuma yanzu haka mahaifinsa baya raye a duniya.

Shi dai wannan tsohon yanzu haka shekarunsa dari 145 a duniya.

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-02-01 — 10:16 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme