MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DUBA KAGA BIDIYON AUREN MASOYA DAYA JANWO MAHAWARA ACIKN WATAN SABUWAR SHEKARAR NAN

          So Daban Ne Da Komai Shi Kadai Ke Zartar Da Haka-Duba Kaga

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Kowace Zuciya tana da zabin da take muradi a rayuwa tabbas soyayyar gaskiya ta fita daban data karya idan ka duba wannan bidiyon na tabbata zaka gane cewa soyayya babu ruwanta da cancanta.

Domin kuwa da ace cancanta ce toh da wannan auren ba’a daura saba

Hakika wannan bidiyon ya janwo hankulan masoya da dama musamman mata dake yawan son wulakanta samari,da kuma samari dake wulakanta ‘yan mata

Idan kaduba tsayin matar da tsawon mijin kasan ba daidai ba kuma matar tayi kala da ‘matan da mazajen zamani ke yayi,amma hakan bai rufe mata ido ba ta tsaya tsayin daka domin cika burin zuciyarta.

Saboda haka yakamata mata su gane gaskiya su rage kwadayi da dogon burin shine kadai zai iya basu damar cimma burikan su da kaucewa maza ‘yan karya da mayaudara.

Ga Bidiyon:

 

 

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2019-01-04 — 2:11 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme