MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DOLE MU FADAWA AL-UMMA SU KARE KANSU SABODA JAMI’AN TSARO SUN GAZA– INJI SARKIN BIRNIN GWARI

DOLE MU FADAWA AL-UMMA SU KARE KANSU SABODA JAMI’AN TSARO SUN GAZA– INJI SARKIN BIRNIN GWARI

Daga Auwal M Kura
31/03/2019

Sarkin Birnin Gwari Dake Jahar Zubairu Jibril Mai Gwari II, Ya Bayyama Matsayarshi Game Da Kiran Da Yayiwa Al-ummar Birnin Gwari Dasu Kare Kansu ,Bayan Tsaro Ya Fara Kamari Yma Yankin ,
Kamar Yadda Ya Bayyana Sarki Mai Gwari Cewa “Matukar Hukuma Ta Gaza Dole ne Mutane Su Tashi Domin Kare Kansu ,Wanda Hakan Zai Basu Damar Hallaka Duk Wani Dan Ta’adda Da Yake Yunkurin Kashesu Ko Sacesu .
Mai Gwari Ya Kara Da Cewa” Akwai Wani Lokaci Da Yan Ta’addan Suka Kai Hari Wani Kauye Da Ake Kira Anguwan Gajere, Inda AL-,ummar Wannan Kauye Suka Kai Guduwa Suka Gwambaza Da Wa’yannan Yan Ta’adda Suka Karkashesu Sauran Yan Ta’addan Da Kyar Suka Sha.
Mu Abunda A Kullum Muke Kira Ga Jama’ar Birnin Gwari Shine Sutashi Tsaye Su Kare Kansu ,Kada Su Zauna Tamkar Wasu Shashashshu Ana Kashesu,Tunda Dai Jami’an Tsaro Sun Gaza Karesu,
Kuma Bazanji Tsoron Furta Hakan Ba Ko Gaban Waye “Inji Mai Gwari !!

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-03-31 — 4:48 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme