MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DANDALIN KANNYWOOD: WATSA MIN ACID DA AKAYI A FUSKA YA KARA MIN KWARIN GWIWA-Inji Nura M Inuwa

          Watsa Min Acid Da Akayi Ya Kara Daukaka Ni A Duniyar Waka-Inji Nura M Inuwa

Shahararren mawakin fina-finan Hausa nan, Nura M Inuwa, ya bayyana  yadda ya samu kwarin gwiwa bayan da aka watsa masa acid.

Nura ya ce abin da ya same shin ya kara masa son jama’a ne, maimakon gudun su.

Ina yaro lokacin mai kuruciya,kawai na tsinci kaina ina waka a baya in an bata min rai nakanyi waka idan an faranta min ma haka,nakan yi waka.

Tambay:A matsayin me ka dauki waka ?

Nura: “Na dauketa matsayin Sana’a ,tanai min amfani wajen tura sakonnin gyara ga Al’umma,fadakarwa da kuma nishadantawa da dai sauran su”

Tambaya: Shin waye? ya doraka a hanyar waka?

Nura:”Mu’azzam ne ya fara dorani akan harkan waka sai ya rubuta wakar ya bani sannan ya bani salon kida to bayan ya bani nima na karbeta sai naje na ciccire wasu maganganu da nake ganin sun min tsufa acikin wakar,na gyarata nayi wakar itace wakar salon kida”

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2019-01-10 — 9:21 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme