MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DANDALIN KANNYWOOD: NI BAN IYA WULAKANCI BA-INJI SHA’AWA ADAM

Ban Iya Wulakanta Dan Adam Ba-Inji Jaruma Sha’awa Adam. 

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Jarum Sha’awa Adam Asalin iyayenta ‘yan jihar katsina ne,mutanen garin malumfashi amma an haife Sha’awq Adam A garin gusaua jihar Zamfara.

Kamar yadda mujallar hausa fim ta ruwaito acikin wannan makon

Sha’awa Adam na daya daga cikin jarumai mata da tauraruwar su ke haskawa a yanzu,Jarumar ta kware sosai wajen aikinta duk da cewa bata dade da shigowa harkar ba.

Da alamu dai jarumar nan gaba kadan zata iya doke wasu jarumai dake acikin masana’antar kannywood,

Sha’awa Adam yarinya ce kyakkyawa son kowa,sannan tana da ladabi da biyayya da girma na gabanta.

Akarshe jarumar ta bayyana ra’ayin ta game da aure, inda tace “Bai Sai Tayi Suna Ba Sosai, Ko Gobe Ta Samu Miji Wanda Take So Zatayi Aure. ”

 

 

 

(Visited 1 times, 1 visits today)
Updated: 2017-10-26 — 3:06 pm

1 Comment

Add a Comment
  1. Allah sarki agaskiya bantaba ganin wata yar’wasa mai irin zuciyar sha’awah ba har tana tunanin inta samu miji zatai aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme