MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DANDALIN KANNYWOOD: Ku Kalli Zafafan Hotunan Nafisa Abdullahi Da Sukayi Fice Acikin Satin Nan

Dandalin Kannywood: Ku Kalli Zafafan Hotunan Nafisa Abdullahi Da Sukayi Fice Acikin Satin Nan

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Kamar yadda muka jaruma Nafisa Abdullahi tana daya daga matan kannywood da tauraruwar su take haskawa,duk da cewa jaruma ta rage fitowa sosai a fina finai amma hakan bai sa   tauraruwarta dusashewa ba

Yauma jaruma ta watso wasu zafafan hotunanta a shafinta na instagram da suka jan hankulan masoyanta musamman magoya bayanta dake sha’awar kallon fina finanta.

Ga Hotunan kamar haka

 

 

                                                 

 

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2019-02-02 — 7:13 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme