MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DANDALIN KANNYWOOD: Jaruma Rahma Sadau Ta Kammala Karatun Digiri A Kasar Cyprus-Karanta Kaji

Rahama Sadau Ta Kammala Karatun Digiri A Kasar Cyprus

A jiya ne jarumar finafinan Hausa, Rahama Sadau tayi bikin kammala karatun digiri a wata jami’a mai suna Eastern Mediterranean University (EMU) dake garin Famagusta a kasar Cyprus. Kannen ta, Aisha, Fatima da Zainab, sun halarci bikin inda su ka taya ta murna.

                   

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2019-01-29 — 10:07 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme