MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DANDALIN KANNYWOOD: JARUMA NAFISA ABDULLAHI TA BAYYANA ABINDA YASA TA DAINA SOYAYYA DA ADAM ZANGO-Karanta Kaji

Shahararriyar jarumar fina-finan Hausa na Kannywood Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa sun dauki tsawon lokaci ba sa tare da abokin sana’arta jarumi Adam A. Zango.

Jarumar ta bayyana hakan ne a wata hira ta musamman da BBC, inda ta kara da cewa dama Allah ne ya hada su kuma yanzu ya raba su.

“Kusan shekaru hudu ke nan ko biyar ba ma tare, kamar yadda Allah ya hada haka kuma yanzu ya raba. Zama ne kawai ya zo karshe,” in ji ta.

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2019-01-06 — 1:08 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme