MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DANDALIN KANNYWOOD: DALILIN DAYASA BANA SANYA KANANAN KAYA-Inji Jaruma Aisha Tsamiya

Dandalin Kannywood: Dalilin da yasa bana sanya kananan kaya – Jaruma Aisha Tsamiya

Fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood kuma ‘yar asalin jihar Kano mai suna A’isha Aliyu da ake yi wa lakani da A’isha Tsamiya ta fito ta bayyanawa duniya babban dalilin da ya sanya ita bata saka kananan kaya kamar sauran wasu jaruman.
Jarumar dai ta bayyana cewa ita ba ta sa kananan kaya ne musamman saboda dalilin cewa ba
Dandalin Mujallarmu.com dai ta samu cewa wasu da daga cikin jarumai mata a masana’antar fim din kan sanya kananan kaya a yanayin rayuwar su ta yau-da-kullum ko kuma ma a cikin fim amma ba’a taba ganin ita A’isha Tsamiya din ba da su.
Mai karatu dai zai iya tuna cewa a kwanan baya ma dai mun kawo maku labarin yadda wata kungiya a arewacin kasar nan tayi kira ga matan yankin da suyi koyi da dabi’un jarumar fim din Rahma Sadau wanda kuma hakan ya jawo cece-kuce a tsakanin mata da maza a yankin inda suke ganin hakan bai dace ba.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2017-11-13 — 11:21 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme