MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DAN SARKIN KANO AMINU SANUSI II ZAI ANGONCE KU KALLI ZAFAFAN HOTUNAN SA DA AMARYAR DA ZAI AURA

Ku Kalli Zafafan Hotunan Dan Sarkin Kano Sanusi Na II Aminu Tare Da Matar Da Zai Aura Gimbiya Zainab Ali Bashir.

Dan mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, Aminu Sanusi, na shirin angincewa yayinda ya watsa zafafan hotunan kansa da amaryar da zai aura a sashen Instagram. Yayinda ya daura hotunan a yammacin jiya, Aminu ya siffanta a matsayin zinariyarsa.

 

Yace: “Babu wani abu da suna mata mara aibi ko aure mara aibi…Abinda kawai ya kamata mu bukata shine mata mai fahimta da karantar miji. Daga karshe, na samu zinariyata saboda haka, ina gabatar muku da sabuwar gimbiyar Kano, Fulani Zainab Ali Bashir.

 

 

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-12-05 — 11:30 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme