MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DAMBARWAR MAJALISA : ZA’A BIYA ABUDULMUMIN ,ALBASHINSA DA ALAWU NA TSAWON LOKACIN DA AKA DAKATAR DASHI — KOTU

DAMBARWAR MAJALISA :
ZA’A BIYA ABUDULMUMIN ,ALBASHINSA DA ALAWU NA TSAWON LOKACIN DA AKA DAKATAR DASHI — KOTU

DAGA AUWAL M KURA

Wata babbar kotun Gwambatin Tarayya dake Abuja kalubalanci Dakatarwar Da Akayiwa Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Bebeji Hon. Abdulmuminu Jibrin Tsahon Kwamaki 180 ,

Inda Kotun ta Bada Ummarnin Biyansa Dukkan Albashi Da Alawans Din DaBa A Biyashi Tsawon Lokacin Da Majalisar Ta Dakatar Dashi,

Da Yake Yanke Hukuncin Mai Shari’a John Tsoho Yace Koda Ace Hon Jibrin Yayi Laifi Ko Ya Sabawa Wasu Ka’idoji To Bai Halarta A Doka A dakatar Dashi Sama Da Kwana Talatin Ba, Amma A Dakatar Dashi Sama Da Hakan Ya Shiga Yancin Sa A Matsayinsa Na Dan Majalisa Kuma Dan Kasa, Wanda Hakan Ya Sabawa Kundin Tsarin Mulki Na 1999 Sashe Na 39, saboda Kotu Ta Bada Umarnin Biyansa Albashinsa Da Alawus Din Wanda Aka ki Biyanshi Tsawon Wannan Lokaci

Domin Kallon Sababbin fina finan Hausa Cikin sauka sai kuyi downloading App na Mujallarmu Tv a nan:
Download Mujallarmu TV (2390 downloads)

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-05-28 — 10:46 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme