MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

BANI DA NAIRA MILYAN ASHIRIN — GWAMNAN. JAHAR KADUNA NASIRU EL-RUFA’I

Daga Auwal M Kura

Gwamnan Jahar Kaduna Nasiru Ahmad El-rufa’i Na Cigaba Da Shan Caccaka Bisa Bayyana Cewa Bashi Da Milyan Ashirin Din Da Zai Siya Foam Din Sake Tsayawa Takara,

Gwamnan Dai Ya Bayyana Hakane A Jiya 10/9/2018 Yayin Da Yake Amsar Fom Din Sake Tsayawa Takara Da Wasu Kungiyoyi Suka Siyamishi,

Shin Ko Kuma Kun Yarda El-Rufa’i Bashi Da Milyan Ashirin?

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-09-11 — 2:47 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme