MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

BAMU AMINTA DA KORAR MALAMAI DUBU 21,870 DA EL’RUFA I YAYI BA-INJI KUNGIYAR NUT

Bamu Yarda Da Hukuncin  Da Elrufa’i Ya Zartarwa Malaman Makaranta Ba-Inji Kungiyar NUT. 

Wata kungiya maisuna NUT tace bazata aminta da korar  malamai da gwamnan jihar kaduna tayi ba a shekarar 2017.

Sakataren kungiyar ta NUT Dr Mike Ike dake jagorancin dukkanin makarantun kasa Najeriya, ya bayyana malama Nasir El’rufa i amatsayin Wanda baiyi  malaman makaranta  adalci  ba.

Dr Mike ya Kara da cewa ta fuskar da akabi wajen korar malaman kwata kwata ba bisa ka’ida bane, saboda babu wata sanarwa da akayiwa malaman akan cewa za’ayi masu jarabawar gwaji  balle ace sun shirya.

Akarshe dai kungiyar tayi kira ga gwamnatin jihar kaduna data duba lamarin sannan kuma ta gaggauta gyara don gudun wata  matsala da Ka iya kawo cikas ga makaratun jihar.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-01-12 — 9:33 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme