MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

BAMAI HANA AYI SAI ALLAH GABANKU YA DAINA FADUWA MULKIN APC MUN ZARCE MUN GAMA-Inji Shugaba Buhari

                 Suyi Su Gama Mulkin APC Mun Zarce Mun Gama-Inji Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya hori magoya bayan shi da kada su tsorata ya kwatanta masu son saukar shi daga kujerar shugabancin kasa a matsayin makiyan kasa

Burin su shine sace kudin kasa kuma dole mu hana su Ya hallaka kansa garin kokarin zulle wa jami’an tsaro ya tsunduma ruwa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya hori magoya bayan shi da kada su tsorata.

Akwai yuwuwar dawowar shi kujerar shi ya Kwatanta wadanda ke so saukar shi daga kujerar shi a zabe mai gabatowa a matsayin makiyan kasa masu burin wawure dukiyar kasa. Ya bayyana hakan ne a zauren kwamitin kungiyoyin goyon bayan Buhari a Abuja.

DUBA WANNAN: An sa a kamo mai takarar gwamna a Taraba a APC

Buhari, wanda mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya wakilta ya Kwatanta cigaban ababen more rayuwa, yaki da rashawa da ciyar da yan makaranta a cikin nasarorin da suka kara soyayyar shugaban ga mutane.

Yayi mamakin dalilin da yasa PDP wacce ake zargi da watanda da dukiyar kasa zata so komawa mulki a 2019. Manyan baki a wajen taron sun hada da Bola Ahmed Tinubu, shugaban jam’iyyar APC, gwamnan jihar Legas, Akinwumi Ambode da sanatoci George Akume, Ayogu Eze da Abu Ibrahim.

 

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-12-06 — 3:05 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme