Shahararren Kamfani Abun Aski Na Bic Ya Shirya Tsaf Domin Dadawa Ma’abota Amfani Da Ma’askin Na Bic Dake Fadin Najeriya, Domin Irin Yadda Suke Bada Amana Da Gudunmawa Tsawon Shekaru Ga Kamfanin Na Bic A Koda Yaushe, Ta Hanyar Basu Damar Lashe Kyututtuka Iri Iri A Sabon Tsarin Na Kamfanin Bic.
Bugu Da Kari Wannan Garabasa Zata Amfani Waddan Da Suka Dade Suna Amfani Da Abun Aski Na Bic Dama Sabbin Fara Amfani Da Ma’askin Na Bic
Yadda Zaka Lashe Wannan Garabasa,
Maza Kasiyo Bic®1 Da Kuma Bic®
Ka Budesu A Hankali Zaka Wasu Numbobi (Code) Wanda Zaka Kankare Kuma Wannan (Code) Sune Zasu Baka/Ki Damar Lashe Wannan Garabasa
Zaka/ki Tura Wannan Numbobi (Code) Ta Hanyar Sakon SMS, Akwai Number Da Zaka/Ki Tura Wannan Sako a Inda Ka/ki Ga Wannan Number (Code) Da Ki/Ka Kankare
Kana/Kina Tura Wannan Sako Zaka/ki Ga Anturo Sako A Turance Kamar Haka:
• Congratulations! You have won instant airtime (VTU Top Up)
• Congratulations! You have been selected for the monthly draw
The BIC® Shaver “Shave & Win” promotion will be on for 3 months (24th September – 31st
December 2018) and raffle draws will be held at selected locations as will be communicated on all
our platforms.
Ataikaice Wato Ana Tayaka/ki Murna Samun Damar Shiga Lashe Garabasar Kamfanin Bic ,Wato Abun Aski. A
Kuma A Karshe Wanda Ya Zama Zakara (Star) Zai Samu Damar Lashe Zunzurutun Kudi Naira Milya Daya!!!!!.
A Kasa Da Shekaru 70 Kamfanin Bic Yana Kokari Yaga Ya Marataba Al-ada Da kuma Alakarsa Da Masu Amfani Da Ma’askin Na Bic Ta Hanyar Kawo Ma’askin Mai’inganci Da Kuma Rahusa.
Don Haka Muna Matukar Godiya Ga Sadaukarwarku Gurin Ganin Bic ya Zama Fitattacen Abun Aski Dake Kara Samun Karbuwa A Kullum, Bugu Da Kara Ya Samu Lamuncewa Daga Manyan Kasuwan Duniya Wanda Kimanin Kasashe 160 Ke Amfani Da Abun Askin Bic Wanda Mata Da Maza Ke Amfani Dashi .