MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

AURE IBADA: Miye Laifin Mahaifina Don Yayiwa Mahaifiyata Sumbata-Inji Mustapha Atiku

Miye Abin Tada Zaune Tsaye Don Miji Ya Sumbaci Matarsa-Inji Dan Cikin Atiku Abubakar Mustapha.

Kamar yadda wasu bata gari keta yada hotunan  wata mata kiss ta hanyar sumbata da Sunan ‘yan Jaridar Soshiyal Midiya Wanda yake nu na Dan takarar Shugaban Kasa Alh. Atiku Abubakar, ya rungume wata Mata wannan matar ba Kowa ba ce Illa Mahaifiyata Inji Mustapha Dan Cikin Atiku Abubakar.

Mustapha, ya kara da cewa duk da yake samun kafafen yada labarai na zamani sun kawo cigaba mutuka amma wasu suna amfani da ita wajen cin zarafin jama’a kuma ina amfani da wannan dama in shaida ma masu irin wannan Ta’asa cewa duk abin da wani zai basu Dan su ba ta wani to su tuna za su koma ga Allah.

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2019-01-10 — 11:20 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme