MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

AMINA AMAL TA BAYYANA ALAKAK TA DA ADAM ZANGO- KARANTA KAJI

“Soyayya tana nan sai karuwa
take,soyayyar ya da kanwa mukeyi
wa juna domin ya dauke ni a
matsayin kanwar sa,ni kuma na
dauke shi a matsayin yayana kaga
kenan babu wata soyayya a
tsakanin yaya da kanwa”Inji ta.
Hakazalika jarumar ta musanta
batun da mutane ke yadawa suna
cewa tana soyayya da Abu
Sarki,inda tace shi Abu Sarki
matsayin maigidanta ne a harkar
fim,kuma sun shaku da juna sosai
amma ba soyayya sukeyi ba.
Sai dai jarumar tace a yanzu bata
samun walwala tun bayan wani shiga datayi kasuwar bacci dake
garin kaduna,inda masoya suka
mamaye ta kowa na san daukar hoto
da ita,kowa nasan ganinta daga nan
wani ya janyo mata

KARANTA KAJI SOYAYYA A KASAR HAUSA
hannu,numfashinta ya dauke kamar
zata mutu da kyar aka kwaceta.
Daga karshe jarumar tace har yanzu
burinta a kannywood bai gama cika
ba,saboda bata kai matsayin da take
son ganin takai ba,don kuwa burinta
shine ta zama kamar Hadiza Gaborn
Ko Fati Muhammad.
Bayan haka tayi karin haske kan
batun hoton fitar da tsaraicin da ake
cewa ta dora akan shafinta na
Instagram akwanakin baya daya janyo cece-cece kuce inda take
sanye da matsattsun kaya,sai tace
wata kawarta kuma aminiyar ta ce
ta dora hoton batare da saninta
ba,sakamakon ta sanya lambobin
sirrin wayar ta.

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme