MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

allah yayi wadarai da wannan hali, KUJI DALILIN DA UBA YA YANKA DANSA

WANNAN MUTUMIN YAYIMA DANSHI WANNAN AIKINNE DON NEMAN KUDI!

INDA SUKAFITA DA DAN!
SAI YADAWO GIDA YANA TAMBAYAN UWAR WAI INA WANENE?

SAI UWAR TACE=

ba tare kukafitaba?

SAI YACE SHI BAIGA DANBA!
SABODA HAKA ZAIJE YASANARWA YAN SANDA!

TO DAMAN UWAR BATA YARDA DA SHIBA!

SAI TABI BAYAN ITAMA!
TASANARWA YAN SANDA CEWA!

tare sukafita da dan!
kuma yazo yana tambayeta!

SHIKENAN YANSANDA SUNYI AIKINSU
SUKAJE SUKA DAUKO DAN BABU KAI BABU KAFA!

YA (ALLAH) KAKIYAYEMU KAKIYAYE!
KA KIYAYE IMANINMU!
AMIN

(Visited 1 times, 1 visits today)
Updated: 2017-05-31 — 3:42 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme