MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

[ABUNDA SHA’AWA] YANDA WANI SAURAYI YA SAMU ARZIKI DA WANKI DA GUGA

shafi’u yaro ne da aka Haifa a garin sokoto yana da shekara ashirin da biyar a duniya
shafi’u ya shahara a sana’ar wanki da guga Inda yake da yara a kasan sa sama da shida acikin su uku na da iyali Abdullahi, Abdulkadir, da Khalid,
shafi’u ya bayyana mana cewa shidai yafara sana’ar guga ne tun bayan rasuwar malamin sa malam sa’idu
Inda ya kara da cewa yanzu haka ya bude wajan guga a wani gari da ake kira Dakwa dake abuja in da yace yara hudu ne ke kula da shagon
bayan haka ya sanar mana da cewa za a daura auran sa nan da wata hudu in da za a gudanar da bikin auran a sabon birni sokoto
shafi’u ya mallaki gidaje uku da mota biyu daya kiran KIA
sannan da mashina biyar da ake masa kabu kabu da su

(Visited 1 times, 1 visits today)
Updated: 2017-07-10 — 9:59 am

1 Comment

Add a Comment
  1. to muma allah ka bamu sa’a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme