YADDA ZAKA SAYI 3GB AKAN N300 A LAYIN MTN.

MTN NG sun kirkiro wani sabon tsari wanda suka kira da Weekend Data Plan kamar dai yadda Kamfanin AIRTEL NG suka gabatar watan daya wuce, sai MTN yanxu sunyi kukan kura domin sun doke Airtel Domin su Airtel Suna Saida 1GB akan N100 su kuma MTN suna Saida 3GB Akan N300. Amma ka sani wannan Weeked Bundle din yana aiki ne a ranakun karshen sati (Satuday – Sunday). Sannan Wannan offer tana daukar
tsawon kwana 7 ne kafin tayi expire.. Ba kamar ta Airtel ba mai yin kwana 6. Misali ka sayi wanda data din a ranar asabar to kaga xaka yi using da data din wannan asabar da lahadi sannan kuma sati mai xuwa xakayi using da ita asabar har xuwa 11:59. Zaka iya yin downloading din duk abinda kakeso ka dauko ko kuma kayi streaming din video online.

Kai kardai na cika ku da surutu kawai ka sanya katin N300 sannan saika danna wannan Code din *131*1*5#

shikenan xasu xare kudin su baka 3GB. Airtel Kuma Danna *474*1# domin sayen 1GB akan N100.

daga arewa1.com

This website uses cookies.