WHATSAPP SUN DAGA RANAR DENA AIKI A WAYAR BLACKBERRY

A kwanakin baya Kamfanin WhatsApp sun sanar da cewa Whatsapp din zai dena amfani a wayar Blackberry daga karshen wannan shekarar ta 2016.

A sabon Update da suka fitar da shi sun bayyana cewa sun daga ranar zuwa watan June na Shekarar 2017.

This website uses cookies.