MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

[WAYA] DUBA WAYOYIN ANDROID NA KASA DA 50,000 DA SUKA FI KOWANE A NAJERIYA

Shafin Mujallarmu na kokarin a koda yaushe kawo muku mahimman labarai da zasu amfane ku, a wannan karon mun kawo muku bayanai akan waya. zaka iya dubawa kaga wayoyin kasa da 50,000 a Najeriya da suka fi kowane.

Duk da yake mafi yawancin wayoyin masu kimanin wannan kudin suna da 1GB Ram sannan da battery mai 2500mAh akwai wasu da sukayi fice.

Bari mu fara duba wadanda sukayi fice:

 1. NOKIA 3Nokia 3

Banai akan wayar

 • Network: 2G / 3G / 4G
 • Display: 5 inches, IPS LCD Touchscreen display — (720 x 1280 pixels)
 • Software: Android v7.0 (Nougat)
 • Processor: 1.4GHz Quad-core CPU
 • Memory: 2GB RAM | 16GB ROM
 • Cameras: Front — 8MP | Rear — 8MP (with LED flash)
 • Battery: 2630 mAh
 • Price: Zaka iya shiga Shafin Jumia domin duba farashin ta a yau ko kuma ka kira 08033639918

2. Infinix S2

Infinix S2 Pro

Bayanai akan wayar

 • Network: 2G / 3G / 4G (Dual SIM).
 • Display: 5.2-inch IPS Display — 720p (HD).
 • Software: Android version 7.0 (Nougat).
 • Processor: 1.3GHz Octa-Core CPU — Mediatek MT6753.
 • Memory: 2GB/3GB RAM / 16GB/32GB ROM (with SD card support).
 • Cameras: Back — 13MP (with dual-LED flash) / Front — 13MP + 8MP (with flash).
 • Battery: 3000 mAh
 • Other Features: Fingerprint Scanner, XOS.
 • Price:  Zaka iya shiga Shafin Jumia domin duba farashin ta a yau ko kuma ka kira 08033639918

3. Xiaomi Redmi 4X

Xiaomi Redmi 4X

Quick Details

 • Network: 2G / 3G / 4G
 • Display: 5.0 inches, IPS LCD Touchscreen display — (720 x 1280 px)
 • Software: Android v6.0.1 (Marshmallow)
 • Processor: 1.4 GHz Octa-core CPU (Qualcomm Snapdragon 435)
 • Memory: 2GB RAM | 16GB ROM
 • Cameras: Front — 5 MP (f/2.2) | Rear — 13 MP (f/2.0, PDAF, LED flash)
 • Battery: 4100 mAh
 • Price:  Zaka iya shiga Shafin Jumia domin duba farashin ta a yau ko kuma ka kira 08033639918
 • Other Features: Hybrid SIM, Gorilla glass protection, MIUI, Fingerprint Sensor

4. Tecno Camon CX Air

Tecno Camon CX Air

Quick Details

 • Network: 2G / 3G / 4G
 • Display: 5.5 inches, IPS LCD Touchscreen display — (720 x 1280 px)
 • Software: Android v7.0 (Nougat)
 • Processor: 1.3 GHz Quad-core CPU (MediaTek MT6737)
 • Memory: 2GB RAM | 16GB ROM
 • Cameras: Front — 13 MP (dual-LED flash) | Rear — 13 MP (dual-LED flash)
 • Battery: 3200 mAh
 • Price: Zaka iya shiga Shafin Jumia domin duba farashin ta a yau ko kuma ka kira 08033639918
 • Other Features: HiOS, Fingerprint Sensor

Hanyoyi 6 da waya ke cutar da rayuwar dan Adam Musamman Na 3 da na 4

5. Samsung Galaxy Grand Prime Plus

Samsung Galaxy Grand Prime Plus

Quick Details

 • Network: 2G / 3G / 4G
 • Display: 5.0 inches, PLS TFT Touchscreen display — (540 x 960 px)
 • Software: Android v6.0 (Marshmallow)
 • Processor: 1.4 GHz Quad-core CPU (MediaTek MT6737T)
 • Memory: 1.5GB RAM | 8GB ROM
 • Cameras: Front — 5 MP (f/2.2, LED flash) | Rear — 8 MP (f/2.2, autofocus, LED flash)
 • Battery: 2600 mAh
 • Price:  Zaka iya shiga Shafin Jumia domin duba farashin ta a yau ko kuma ka kira 08033639918
 • Other Features: Hybrid dual SIM

6. Tecno L9 Plus

Tecno L9 Plus

Quick Details

 • Network: 2G / 3G
 • Display: 6.0 inches, IPS LCD Touchscreen display — (720 x 1280 px)
 • Software: Android v7.0 (Nougat)
 • Processor: 1.3 GHz Quad-core CPU (MediaTek)
 • Memory: 2GB RAM | 16GB ROM
 • Cameras: Front — 5 MP (soft flash) | Rear — 13 MP (LED flash)
 • Battery: 5000 mAh
 • Price:  Zaka iya shiga Shafin Jumia domin duba farashin ta a yau ko kuma ka kira 08033639918
 • Other Features: Fingerprint Sensor

A madadin daukacin ma’aikatan Mujallarmu da wakilan mu na ko ina a fadin Duniya da ma wasu jama’a da ke turo mana labarai domin ganin cigaban fadada ayyukan shafin watsa labarai na Mujallarmu.

Shafin Mujallarmu da dauke da mabiya sama da dubu dari Biyu (200,000) a kowane wata da suke shiga sashen labaran mu domin duba abubuwan da Duniya ke ciki a kowace rana.

mu na kira ga daukacin jama’a da su bamu shawarwari domin ganin lamuran mu sun inganta.

Allah taimake mu baki daya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Mujallarmu.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/mujallarmu

Twitter: https://twitter.com/mujallarmu

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: [email protected]

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-06-08 — 10:56 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme