TSARIN BANKUNA: KALLI LAMBOBIN BANKUNA 18 DA ZAKA IYA AMFANI DASU WAJEN SANYA KUDI KAI TSAYE A ASUSUN AJIYAR KA

Lambobin Da Ake Amfani Da Su Wajen Sanya Kudi a Waya Kai Tsaye Daga Asusun Bankuna

Wadannan lambobi su ne mutum zai iya amfani da su wajen sanya kudi a wayar sa kai tsaye daga asusun shi na banki.

Ya kasance lambar da ake amfani da ita wajen sanya kudin itace lambar da aka bude asusun da shi.

Ga lambobin na kowanne banki:

1. Access bank: *901* adadin kudi#

2. Eco bank: *326*adadin kudi#

3. Fidelity: *770*adadin kudi#, idan a wata lambar za a saka kudin, *770*lambar waya*Adadin kudi#

4. FCMB: *389*214*adadin kudi#

5. First bank: *894*adadin kudi#

6. GTB: *737*adadin kudi#, idan a wata lambar za a saka kudin kuma, *737*adadin kudi*lambar waya#

7. Heritage bank: *322*030*adadin kudi#

8. Keyston: *322*082*adadin kudi#

9. Skye bank: *833*adadin kudi# ko *389*076*1*adadin kudi#

10. Stanbic IBTC: *909*adadin kudi#

11. Sterling: *822*adadin kudi#

12. UBA: *389*033*1*adadin kudi#

13. Unity bank: *322*215*adadin kudi#

14. Zenith: *302*adadin kudi# ko kuma *966*adadin kudi*lambar waya#

15: Diamond bank: *302*adadin kudi #

16. Diamond bank (Ga masu amfani da Yellow account kawai): *710*555*lambar waya*adadin kudi*pin#

17. Ja’iz Bank: *389*301*adadin kudi#

18: Wema Bank: *322*035*adadin kudi# ko kuma idan wata lambar za a saka kudin, *322*035*lambar waya*adadin kudi#

This website uses cookies.