MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

MUKOYI SANA’A: YADDA AKE HADA TURAREN DAKI

MUKOYI SANA’A:
YADDA AKE HADA TURAREN DAKI

DAGA AUWAL M KURA
WWW.MUJALLARMU.COM
WWW.AREWATIMES.COM.NG

Abubuwan da ake Bukata

* itacen kuskus kilo daya
* misik
* garin sandal
* farce
* madarar turaruka masu kamshi kamar takwas
* farce da lafinta kamar roba daya
* jawil baki

YADDA AKE YI

Xa a samu kasko a dora a kan wuta a xuba jawul
bayan an daka shi sai a dinga juyawa xai narke
yayi baki sai a xuba itacen a dinga juyawa har sai
ya hadu amma ba a cika wuta sosai baya baya sai
a sauke idan ya huce sai a xuba garin sandal
misik da farce da kuma madarorin turarenki sai a
juyasu su hadu sosai sai ki juye a kwalba ki rufe.

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-04-21 — 4:51 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme