KU KALLI YANDA WANI ‘DALIBI YA KERA TARAKTA A JAHAR KEBBI, hotuna

Wani dalibin kolejin aikin noma a jihar Kebbi ya kera tarakta a matsayin aikin kammala karatu.

A karkashin gwamnan jihar Kebbi, sanata Atiku Bagudu, gwamnatinsa ta taka muhimmiyar rawa don tabbatar da cewa manoma sun samu albarkatun noma a jihar.

Bugu da kari, kolejin aikin noma a jihar a karkashin shugabancin Mal. Mamuda Manga da kuma hadin gwiwar shugaban sashen injiniya ta makarantar, Dokta Aliyu Muazu sun yi kokarin ganin cewa dalibai masu karatun injiniya wadanada suke zagaye na karshe da kammala karatu sun yi rawar gani a aikin kammala karatu wanda sakamakon ya yi sanadiyar wani dalibi kera tarakta.

Kali tarakta da wani dalibi ya kera a jihar Kebbi

Kali tarakta da wani dalibi ya kera a jihar Kebbi

Kali tarakta da wani dalibi ya kera a jihar Kebbi

Kali tarakta da wani dalibi ya kera a jihar Kebbi

This website uses cookies.