MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

HANYOYIN MAGANCE MATSALAR LAYIN KA NA MTN BA TARE DA BATA LOKACI BA

Shafin Mujallarmu a koda yaushe na kokarin kawo muku bayanai masu amfani musamman masu magance muku matsalolin ku na rayuwa, hakan yasa a wannan karon muka kawo muku wata sabuwar hanyar magance matsalar layin ka na mtn cikin sauki.
A Yau wannan shafi ta sake zuwa muku da bayani ko kuma ince na baku sirrin wani
[APPLICATION] na COMPANY MTN da suka fitar dashi domin COSTOMER,S nasu.

kamar yadda ni nai tunani a cikin mutane kashi 100% xaiyi wuya a Samuels 70% da suka san darajar wannan [APPLICATION] da sirrikan da ke tattare dashiSHIN MENE DA MENE ZAN I,YAYI DA WANNAN APPLICATION???

APP] ne da zai baka damar samun =P.U.K] na layin ka babu ruwan kada wani SIM PACK]APP] ne da zai baka bayanin yadda ake WELLCOME BACK na sim naka

KARANTA KAJI YADDA: YADDA ZAKA SAYI 3GB AKAN N300 A LAYIN MTN.

APP] ne da xai baka damar CICCIRE duk kanin wani tsari dake XUQAR ma kudi a cikin ACCOUNT din ka

APP] ne da xai baka damar duba numbobin da aka kira da wayar ka ko tura MSG da yawan mintinan da akai da kuma yawan kudin da aka ci a kiran koda
misali ka aje wayar kane wani ya dauka ya ma kira daga bisani ya goge number da ya kira
to da wannan [APP| din zaka i,ya duba komai

 

APP] ne da xai baka damar sanja TSARIN da kake a layin ka xuwa wani davan

APP] ne da xai baka damar tura KUDI xuwa wani LAYIN ba ruwan kada PIN TRANSFER

APP] Ne da zai baka damar turama wani CONFGRATION xuwa wata wayar da ban wato [ SETTINGS NA SHIGA YANAR GIZO]

APP] ne da zai baka damar duba sunan da akai REGISTER layi dashi harma da { DATE OF BIRTH] da sauran su xaka i,ya EDIT na PROFILE din ka wanda akai REGISTER sim naka dashi

APP] ne da zai baka damar TURAMA Abkin ka DATA daga wayar ka xuwa tasa

APP] ne da zai baka damar saka COLLERTUNZE wanda kake so

APP] ne da zai baka damar SARRAFA LAYIN KA YADDA kaga dama
wannan sune kadan daga cikin aikin sa kadan ne wannan pa ban ma kai ku aini hin wajen da xaka bi diddigi layu ka ba

TAYAYA ZAN SAMU WANNAN APPLICATION ???

kawai idan KAJE wajen tura MSG text MYMTN to 5018
anan take xasu turo maka da LINK na| APP ] din LATES VERSION
kai kuma saika hau kan wannan link din kai DOWNLOAD

SHIN WAJEN DOWNLOAD NA WANNAN APPLICATION DIN DOLE SAI LAYINA A KWAI DATA???

Ah ah basai kana da DATA ko ba kada DATA ba DOWNLOAD dinsa FREE ne haka wajen amfani dashi duk FREE ne
a kullum MTN xasu din ga baka kyau tar 10MB wanda xaka dinga amfani da wannan APP din kadai

BAYAN NA DAUKO WANNAN APPLICATION DIN YANE ZANYI AMFANI DASHI

 KARANTA KAJI: Yadda Zaka shiga tsarin Kira a Layin GLO, ETISALAT da AIRTEL akan N6
ukowa ka budeshi xaka ga number ka a sama
a kasa xaka ga wajen da aka rubuta
==>GET PINsaika shiga bayan ka shiga xaka ga wata BOX wanda aka ce ka shigar da PHONE NUMBER din ka saika sa
anan take xaka sami TEXT MSG sun turo maka da WASU #CODE
saika COPY kasa a wannan BOX din da suka ce ka shigar
kana sawa kai SUBMIT
zasu kawo ka wani BOX guda 2 da xasu ce ka shigar da MTN SUCURITY number din ka
saika shigar da numbobi guda 4
misali 2233
a box na 2 ka maimaita wadan nan codes din 2233se kai SUBMIT daga nan xasu cema SOCCEFULL daga nan xasu koma dakai MAINMENU na [APPLICATION] din to sai kasa number ka box na 1 box na 2 ka shigar da PIN din ka wato SECURITY number

Anan take xai bude anan ne xaka ga duk kanin wani sirrika da ke layin ka da kuma abubuwan da xaka i,yayi da kanka ba ruwan kada kiran [COSTOMER CARE] kana kai musu kukan halin da layin ka yake ciki

NOTE : sai dai kuma wani hanzari ba gudu ba karpa kayi wasa da wannan PIN din dan shine duk kanin wani CONTROL na sim naka

dan idan wani ya sani Zai iya amfani dashi yayi duk abinda yake so da sim din ka xai i,ya kwashe ma kudi koda kana wani garine davan

Zai iya yin komai dashi

dan haka karkai wasa dash koka bama wani dan xan ma iya cewa shine CONTROL na sim naka

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-06-06 — 5:55 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme