Yadda Zaka shiga tsarin Kira a Layin GLO, ETISALAT da AIRTEL akan N6

77Jama’a da dama sun aika da sakon tambaya akan Post da nayi kwana 2 da suka wuce akan sabon tsarin kira na MTN da zaa caji N6.60 zuwa ko wane layi a Nigeria. ga ansa akan sauran layukan da muke da su masu irin wannan tsari a Nigeria.

Layi

Glo

Sunan Tsari

Gbam+

Yadda zaka shiga tsari

Kayi Dailing *100*6*1#

Layi

Etisalat

Sunan Tsari

Etisalat Easy Life 4.0

Yadda zaka shiga tsari

*420*1#

Layi

Airtel

Sunan Tsari

Airtel Smart Talk

Yadda zaka shiga tsari

Dial *315# ko ka aika Send Zuwa to 315.

Idan kana neman na MTN ka shika Tsarin Kiran MTN na N6

Labari da Dumi Dumin sa

This website uses cookies.