MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

SOYAYYAR DAKE TSAKANIN RAHAMA SADAU DA SADIQ SANI SADIQ TA FARA FITOWA FILI

Toi koma dai me kenan, tabbas jaruman akwai wata alaka mai karfi a tsakanin su musamman ma idan akayi la’akari da irin yadda tarayyar su take a masana’antar.

Soyayyar dake tsakanin Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq ta fara fitowa fili, NAIJ.com ta samu bayan kammala wani dan bincike game da jaruman cewa sun san juna tun kafin ita Rahama din ta shigo masana’antar ta fara shirin fim sai dai amma yanzu alakar su tana kara karfi sosai.

A karshen makon da ya gabata ne ma dai jarumar ta wallafa wasu hotuna da sukayi a tare a shafin ta na dandalin zumunta na Instagram a yanayin dake cike da annashuwa da ya jefa masu lura da yadda masana’antar ke ciki cikin shakku matuka. Sadiq Sani Sadiq dai yana da aure har da ‘ya’ya ma yayin da ita kuma Rahama Sadau ba ta da aure amma a kwanan baya ta ce ita ba budurwa bace. Ga ma karin wasu hotunan nan:


Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme