MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KALLI HOTUNAN WANI MATASHI DAKE KASHE MUTANE YA KWACE WAYOYINSU KO MASHIN

Wannan Matashi Sunansa Ise Ya Shahara Shida Abokansa Gurin Kashe Mutane Da Kwace Musu Waya Ko Babur, Shiga Hannu,Ne Bayan Sunyi Yunkurin Kashe Wani bayan Sun Balle Gidan Dake Malali Kaduna Inda Yan Kato Da Gora Suka Kamashi

(Visited 1 times, 1 visits today)
Updated: 2018-03-31 — 3:11 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme