MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

SAURARI SABUWAR WAKAR AISHA DA TAYI FICE A WANNAN MAKON

Sabuwar Wakar Aisha da sabon mawakin Hausa nan mai Tashe MBS yayi a cikin wannan shekarar 2018.

MBS shahararren mawakin Hausa ne mai tashe kasancewar sa Bahaushe me ilimin zamani ya bashi dama domin fito da sababbin ci gaba bangen Wakokin Hausa na zamani.

DOWNLOAD: ZAFAFAN WAKOKI 13 NA AUREN NURA M INUWA

Wakar shi mai suna Aisha na daya daga cikin fitaccin wakokin da yayi a cikin wannan shekarar 2018.

danna nan domin saurarren cikakkiyar wakar.

A madadin daukacin ma’aikatan Mujallarmu da wakilan mu na ko ina a fadin Duniya da ma wasu jama’a da ke turo mana labarai domin ganin cigaban fadada ayyukan shafin watsa labarai na Mujallarmu.

Shafin Mujallarmu da dauke da mabiya sama da dubu dari Biyu (200,000) a kowane wata da suke shiga sashen labaran mu domin duba abubuwan da Duniya ke ciki a kowace rana.

mu na kira ga daukacin jama’a da su bamu shawarwari domin ganin lamuran mu sun inganta.

Allah taimake mu baki daya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Mujallarmu.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/mujallarmu

Twitter: https://twitter.com/mujallarmu

 

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-06-28 — 11:52 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme