MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Garabasa: Idan Kana Bukatar Kallon Sabbin Fina Finan Hausa A Saukake Yi Download App Din Mujallarmu TV.

Garabasa: Idan Kana Bukatar Kallon Sabbin Fina Finan Hausa A Saukake Yi Download App Din Mujallarmu TV.

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Assalamu’alaikum Yan Uwa Da Abokin Arziki masu bibiyar wannan shafi namu mai albarka,yau ga wata sabuwa dama da muka zo muku da ita, ta yadda zaku rinka kallon sabbin fina finan hausa a saukake kuna kwance akan gado.

Wannan dai wata hanya ce da mukayi nazari domin bunkasa cigaba acikin al’ummar mu,yanzu haka mun kirkiro MUJALLARMU TV.

 

Shi dai wannan App maisuna Mujallarmu TV App ne dake dauke da sabbin fina finan hausa na zamani,kuma ana iya kallon sune ta hanyar sayen katin scratch card na kamfanin mujallarmu.com akan kudi naira N200.

Yi Download

Download Mujallarmu TV (3218 downloads)

Bayan kayi download na App din akan wayarka ta andriod sai kayi register,sannan kuma saika kankare katinka ka sanya ka fara kallon sabbin fina finan hausa,sai dai kuma ko wane film yana da fara shi nasa.

Yi Download

Download Mujallarmu TV (3218 downloads)

Matakan Da Zaka Bi Wajen Sanya Kati Bayan Kayi Rijister

 

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme