MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: ZAUREN GIRKI

GIRKE GIRKE: YADDA AKE HADU KUNU KALA KALA

“`🥛KALOLIN KUNU“` 🥛Kunun Alkama 🥛Kunun semovita 🥛kunun shinkafa 🥛Kunun Dankali 🥛kunun Gyada 🥛Kunun Acca 🥛kunun zaki 🥛 Kunun ‘Ya’yan itace 🥛Kunun Aya “`🥛KUNUN ALKAMA“` *Ingredient* 🔅Alkama 🔅Aya *Method* Ki gyara Alkama wato ki wanke ki rege ki surfa saiki shanya, ita manaya ki surfa ki gyara ki shanya idan suka bushe saiki hada guri 1 […]

AMFANIN GISHIRI shashida (16)

Gishiri yana da amfani da yawa bayan zubawa a cikin abinci, mutane da yawa sun zata amfanin gishiri shi ne kawai a zuba a cikin miya, amma ina, amfaninsa ya fi ga haka. Daga cikin nazarin da na gudanar, kwararru a fannin kiwon lafiya sun tabbatar cewa baicin abin da muka sani na al’ada, wato […]

YANDA AKE HADA MASA

UWAR GIDA  da farko dai za ki fara wanke farin shinkafan ki wanda kikafi sani da shinkafan tuwo sannan ki tsiyaye ruwan da kika wanke amma ki sani wankewa zakiyi kamar sau uku ya wadatar sai ki sami roba ko kwano da dai ze dauke yawan kullun in kin nuko. sai kisa a ciki ki […]

Yadda zaki hada Farfesun Kifi

Farfesun Kifi INGREDIENTS: ?Kifi wanda kike dashi (cat fish or tilapia) ?Garin yaji/taruguni nikakke, citta, Kanunfari, masoro, tafarnuwa, albasa, citta, thyme, curry, gishiri, maggi, nutmeg, cray fish, gimba, dama sauran dukkanin kayan kamshin ki. ?Water. PROCEDURE: Farko dai zaki wanke kifin sosai, sai ki dauko tukunya da babu komai a ciki, ki zuba kifin, ki […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme