MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: Wassani

Abunda ya kamata ka sani dan gane da Zidane

Kocin kungiyar kwallon Kafa na Real Madrid Zinedine Zidane, ya ajiye aikinsa na mai horas da kungiyar. bayan ya lashe kofin zakarun turai kwanaki biyar da suka wuce. Zidane mai shekaru 45 da haihuwa ya bayyana hakanne a ranar Alhamis 31/5/2018 a wani taro da ya kira na manema labarai. cikin taron harda shugaban kungiyar […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme